Maulud: An Samarwa da Al’ummar Ƙasa da Duniya Baki Ɗaya Hanyar Yayewar Masifu

0
333

Daga Abdurrashid B. Imam

A yayin gudanar da zaman maulidin tinawa da zagayowar watan saukar annabin rahama doran duniya wanda shekh abdulwahid muhammad nazifi al’karmawi ya saba gabatarwa a zawiyyar shekh malam karami dake kofar waikan jihar kano nigeria

Alkarmawi ya godewa Allah bisa rayasu da yayi har suka sake ganin zagayowar wannan wata na rabi’ul auwal bayan haka ya bayyana farin cikin sa da jin dadin sa a wannan rana da ya tara Al’ummar annabi domin zaman raya wannan dare.

Yaja hankali ga masu suka da irin wannan zama da Al’ummar annabi suke aiwatarwa a fadin duniya dasu iya bakin su.

Daga karshe ya bayyana cewar ba wata hanya da zata magance wannan masifa da ake fama da ita illa komawa ga bi da koyi da dabi’u da halayan annabin rahama hadi da kankame salati da istigfari ba dare ba rana

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here