Ƴan sanda sun kama matashin da ake zargin ya hallaka abokin aikinsa a Kano
Rundunar Æ´an sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi mai suna Isma’il James, dan shekara 32, bisa zarginsa […]
Rundunar Æ´an sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi mai suna Isma’il James, dan shekara 32, bisa zarginsa […]
Jami’an tsaron aikin sa kai wato bijilanti, a jihar Kano sun kama wata mata da ake zargin mai satar mutane
Jagoran jam’iyyar NNPP Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce ba shi yake zawarcin shiga APC ba, sai dai idan jam’iyyar ce
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata ya buƙaci ƴan Najeriya da su yi haƙuri da gwamnatin tarayya, yana
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar yace a shirye yake sama da kowanne lokaci don Jagorantar hadakar Jam’iyyun Hamayyar Najeriya.
Haɗaɗɗiyar ƙungiyar ƙwadago a Najeriya NLC ta bayyana cewa ba za ta amince da ƙasa da naira dubu 200 a
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince a biya bashin naira biliyan 12 da kungiyoyin wasannin Nijeriya suke bi, daga
……Jami’an Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC sun zo Babban Ofishin mu… 1.Kamar yanda akayi ta yada
Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya yi Allah-wadai da yadda ake yin garkuwa da yara da kuma sayar da
Kungiyar ‘yan boko ta Tijanniyya wato “International Tijjaniyya Burotherhood” ta bukaci ‘yan Izala su bar ‘ya’yan kungiyar su sakata su