Na Shirya Tsaf Don Jagorantar Gamayyar Jam’iyyun Hamayyar Najeriya – Atiku Abubakar
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar yace a shirye yake sama da kowanne lokaci don Jagorantar hadakar Jam’iyyun Hamayyar Najeriya. […]
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar yace a shirye yake sama da kowanne lokaci don Jagorantar hadakar Jam’iyyun Hamayyar Najeriya. […]
Haɗaɗɗiyar ƙungiyar ƙwadago a Najeriya NLC ta bayyana cewa ba za ta amince da ƙasa da naira dubu 200 a
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince a biya bashin naira biliyan 12 da kungiyoyin wasannin Nijeriya suke bi, daga
……Jami’an Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC sun zo Babban Ofishin mu… 1.Kamar yanda akayi ta yada
Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya yi Allah-wadai da yadda ake yin garkuwa da yara da kuma sayar da
Kungiyar ‘yan boko ta Tijanniyya wato “International Tijjaniyya Burotherhood” ta bukaci ‘yan Izala su bar ‘ya’yan kungiyar su sakata su
Tsohon Dan takarar kujerar gwamna karkashin jam’iyar PRP a jihar Kano da ke arewacin Najeriya, Salihu Tanko Yakasai, ya bayyana
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya yi alkawarin wadata ‘yan Nijeriya da isasshen abinci a shekarar 2024. Shugaba Tinubu ya
Wani rahoto da mai bincike na musamman da shugaba Bola ya nada, Jim Obazee ya tona yadda Emefiele ya mallaki
Ga alamu akwai ruɗani da kuma rabuwar kai game da sahihancin wasiƙar da aka ce jagoran ɗariƙar Tijjaniyya a Najeriya,