Duk Almajirin da aka samu yana ‘Bara’ a Maiduguri doka za ta yi aiki akan sa – Gwamnatin Borno
Yayin da gwamnatin jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya ta ce za ta hukunta duk wanda aka kama […]
Yayin da gwamnatin jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya ta ce za ta hukunta duk wanda aka kama […]
Hukumar Kula Da Ingancin Makarantu ta Jihar Kaduna ta rufe makarantar Al-Azhar da ke Zariya kan zargin kashe wani dalibi
Tsohon Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya yi kira da a yi muhimmiyar
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta tabbatar da cewa ‘yan fashi da makami sun kashe DPO da wasu ‘yan sanda uku
Babbar Alƙaliyar jihar Kano Mai Shari’a Dije Aboki ta yi wa fursinoni 13 daga gidajen kurkuku uku dake jihar afuwa.
Manoma a jihar Kano da ke arewacin Najeriya sun koka akan yadda wadansu da zargin ɓarayi ne ke shiga gonakinsu
Fitacciyar yar Tik Tok Murja Ibrahim Kunya da ke jihar Kano a arewacin Najeriya ta bayyana cewa babu wanda ta
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan da ke Kaduna, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, ya zargi gwamnatin Shugaban Kasa Bola Tinubu da
Ranar 15 ga watan Oktobar kowace shekara, rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar matan Karkara
Daga Abdurrashid B. Imam A yayin gudanar da zaman maulidin tinawa da zagayowar watan saukar annabin rahama doran duniya wanda